Joyce Meyer
Joyce Meyer
Nada

Bishara na Kadaice – Yada Kristi

A zaman Kiristoci, an kiraye mu duka mu yada bishara, cikin wannan koyaswan, Joyce tana bayyana yadda za a yada Kiristi a kadaice ga wasu a kuma taimakesu su fara yin sabon tafiya da Yesu.

Ga wasu abubuwan da zaka yi amfani dasu ka rarraba don taimaka wa wasu sanin Yesu.

Facebook icon Twitter icon Instagram icon Pinterest icon Google+ icon YouTube icon LinkedIn icon Contact icon