Kalli shirin Joyce na Jin Dadin Rayuwa Kowace Rana® a Hausa a rediyo ko talbijin a inda kake.
NIGERIA
Taraba TV – Ana nuna shirin cikin Hausa ranan Lahadi karfe 9 na safe da karfe 7 na yamma.
NIGER
Radio Lumiére: Ana nuna Shirin cikin Hausa ranan Laraba – Asabar da karfe 3 na yamma