BEGE DOMIN MAWUYACIN LOKUTA
Magabci yana so mu kasance da rashin bege. Yana so ya sa mu yarda cewa mun rasa komai kuma babu abinda zai taba yin kyau.
GAYA MASU INA KAUNAN SU (1MB)
Allah yana son iyali, yana so ya zama uban mu. An halice mu muyi alaka da shi mu zama...
Sabuwar Hanyar Rayuwa (3MB)
Zunubi rashin biyayya ne ga sanannen nufin Allah. Dukan mu mun yi zunubi.